BBC ta buɗe ƙofar nema zama gwarzon ɗan jarida a Afirka, wato kyautar lambar yabo ta Komla Dumor, a karo na 10. Ƴan jarida daga dukkan sassan Afirka ne za su iya shiga domin shiga neman lashe lambar ...
Matasa ƴan wasan ƙwallon ƙafa suna saurron taken kasar Rasha kafin a fara wasa. A kusa da su kuma masu zane na zana hoton Shugaban Rasha Vladimir Putin a wani bikin zane da ake gudanarwa. Maraba da ...